Labarai Masu Dadi na farin ciki ga Budurwa
Barkan mu da kasancewa tare a daidai wannan l A yau, zan fada muku wasu labarai, wanda wani saurayi yake yi wa budurwansa, Ko da yake labaran suna da nauyi, akwai wasu da zasu iya sa zuciya ta samu nishadi.
Labari na Farko
Akwai wata rana, na tashi da safe, zuciyata cike da tunanin ki. Na yi tunanin yadda na ga kin a cikin mafarkin da na yi. A cikin mafarkin, mun tafi wani mai yanayi me kyau, inda hasken ranan wajen ke haskaka mu. Daga nan ne na san cewa kowane lokaci da muke tare yana da alaƙa da farin cikin mu. Na ce miki, "Ke ce hasken rayuwata, kuma kowane hanzari da na yi a cikin soyayya, ya kasance saboda ke."
Na yi tunanin lokacin da muka fara haduwa, yadda kike dariya da jin dadin kowane kalma da na furta. Wannan yana sa na ji cewa ina da wata baiwa ta musamman ga soyayyar...




